October 1, 2020 By Adamu Abubakar 0

Bikin ƴancin kai a Najeriya Sheikh Jafar Adam (R.H.A)

“Duk ƙasar da bata iya tsarawa kanta tattalin arzikin ƙasa, ta daina kururuwar cewa ma tana da ƴanci. Bikin ranar ƴancin, cewa, yau shekara 42, 44 wannan kawai shirme ne, ɓata lokaci ne, wane ƴanci ake da shi?
Ba a da ƴanci economically
Ba a da ƴanci politically
Ba a da ƴanci ta fuskar security
Ba a da ƴanci ta kowane ɓangare.
Ta ɓangaren siyasar bayar da ilimi, ba a da ƴancin siyasar labarai, babu ƴanci, to ina ƴancin ya ke?
Bamu da ƴanci!!!”

#Marigayi_<Sheikh_Ja’afar> Allah Ya gafartawa Malam
Allah Ka gyara mana ƙasarmu

===================================

Domin samun kayatattun shirye-shiryan FITILA24 sai ku ziyarcemu a babban shafinmu a yanar gizo a adireshinmu:-

Website:- www.fitila24.com

Ko ta waɗannan kafafan sadarwa:

YouTubeChannel:- Fitila24

Facebook Page:- Fitila24

Facebook Group:- Fitila24

WhatsApp:-07061639638

Twitter:- @Fitila24

Telegram Group:- Fitila24

Telegram channel:- Fitila24 Channel