August 26, 2020 By Hussain Yusuf 0

Ranar Hausa

Assalamu alaikum

Kasancewar yau ranar Hausa ta duniya

Kasancewarmu na  halastattun ƴaƴan Hausa, waɗanda ko gãdo za’a raba sai munfi dayawa samu

Dan ko tudu biyu zamu ci, idan aka koma ɓangaran ƙidayan lissafin Hausa baƙwai (HAUSA7)

Musani “MAI DOGON NAZARI NE, KE GANE FURFURAN TINKIYA” ko in ce muku “MAI HANKALI NE KADAI KE GANE ZUFAN/GUMIN KAZA” a takaice dai “KUD TSADAR SINGILETI BA TA RUFE GUIWA” mu bi sannu a hankali domin “RUFIN ASIRIN HAƘORA LAƁƁA NE” kuma “KYAWUN FUSKA HANCINE”

Allah Ya rufa mana asiri

#Barkarmu_da_Ranar_Hausa

===================================

Domin samun kayatattun shirye-shiryan FITILA24 sai ku ziyarcemu a babban shafinmu a yanar gizo a adireshinmu:-

Website:- www.fitila24.com

Ko ta waɗannan kafafan sadarwa:

YouTubeChannel:- Fitila24

Facebook Page:- Fitila24

Facebook Group:- Fitila24

WhatsApp:-07061639638

Twitter:- @Fitila24

Telegram Group:- Fitila24

Telegram channel:- Fitila24 Channel