July 26, 2020 By Adamu Abubakar 0

Wata matashiya ta yi yunƙurin kashe kanta

WATA MATASHIYA TAYI YUNKURIN KASHE KANTA BAYAN ANDAURAMATA ZARGIN MAHAIFINTA NA KWANCIYA DA ITA A KADUNA NIGERIA

Dafarko zanfara tausayama ita wannan matashiya maisuna Rabi atu Abdullahi

Ganin irin halindatasamu kanta aciki duk da acewarta tayi hakane saboda ta tsirarda mahaifin daga barazanan kisa akan laifin da baijiba baiganiba

YADDA LAMARIN YAFARU

Wani dan Sakai dayake sauraran korafin mahaifin rabi a wato abdullahi akansabanin dasuka samu dan shida makwancinshi

Sai kwatsam akanemi ita rabi a akan tazo ta amsawasu tambayoyi akan cewan anazargin mahaifin rabi a na kwanciya da ita itada sauran yan uwanta su biyu

Duk darabi dayi ja yayya akanhaka Amman baisanya shiwancan dansintiri nasakai yadaina biniyar rabi akan saiyaji kwab akan wannan batu nacewan mahaifin su na kwanciya dasuba

Labaridai ya fantsama a cikin unguwa inda haryakaiga matasa sunyi gangami sunasan daukan mataki akan baban rabi atu abun yataba zuciyar rabi gafargaban batamata suna gakokarin cinzarafinta da mahaifin ta nacewa suna lalata dan haka taga yakamata ta kashe kanta da ace ankashe mata mahaifi kaman yadda tashaidawa manema labarai bayan tasama kanta wuta

Dan haka sai taga gwarata kashe kanta da taga gawan mahifinta amace da cewan saboda itane aka kasheshi

Danhaka sairabi tanemi fetir ta yayyafama kanta tasama kanta wuta ihun rabi yasa jama akaimarabi dauki kuma aka ceceta izuwa asibiti

Daga karshedai rabi ta da yan uwanta sunkubuta daga zargin da akaimasu bayan likitoci sun tabbatarda basutaba sanin da namijiba

Kawo yanzun dai Jami an tsaro nanan suna bincikar lamarin Wadanda suka kitsa wannan lamari harmawasu sunshiga hannu ja mi antsaro

By usman shehu shagari rigasa

===================================

Domin samun kayatattun shirye-shiryan FITILA24 sai ku ziyarcemu a babban shafinmu a yanar gizo a adireshinmu:-

Website:- www.fitila24.com

Ko ta waɗannan kafafan sadarwa:

YouTubeChannel:- Fitila24

Facebook Page:- Fitila24

Facebook Group:- Fitila24

WhatsApp:-07061639638

Twitter:- @Fitila24

Telegram Group:- Fitila24

Telegram channel:- Fitila24 Channel