
Shehu ya shiryu kuwa?
SHEHU JAHA a Gidan Giya
Kullum Shehu ya je gidan Giya sai ya sha kwalba uku, wata Rana Sai mai gidan giyan yake tambayarsa:”
wai me ya sa kowa Yana Shan daya Amma Kai kana Shan uku? Sai SHEHU yace ai sun yi Alkawari
Shi da abokansa biyu, daya Yana kasar Indian, dayan kuma Yana kasar Rasha, duk Wanda zai Sha giya sai ya sha wa Dan Uwansa. A kwana a tashi, rannan sai ya zo ya sha kwalba biyu, sai Mai gidan giyan ya tambaye SHEHU cewa a cikin abokan nasa wanne ne ya mutu??? Sai SHEHU ya ce
Ba Wanda ya mutu acikinsu, ni ne dai Allah ya Shirye ni, tasu kawai nake sha. 😂😂😂😂😂😂
Wai shin SHEHU YA SHIRYU KUWA??? 😂😂😂🤣🤣🤣🤣
To jama’a a madadin Ni Abdallah jibril (AJ) dana shirya na gabatar sai jami’an shirin HassanFitila, muke cewa mu haɗu mako mai zuwa dan jin mu da wani saban shiri.
#_MU SANI WANNAN FILI NE NA WASA DA NISHAƊI, BA DAN CIN MUTUMCI KO CIN FUSKA GA KOWA BA …
**********
Domin samun kayatattun shirye-shiryan FITILA24 sai ku ziyarcemu a babban shafinmu a yanar-gizo (Intanet) a adireshinmu:- www.fitila24.com
Telegram:-
https://t.me/joinchat/MZdkwxYWzIgTCQg7gWoO_w
WhatsApp number: 07061639638
===================================
Domin samun kayatattun shirye-shiryan FITILA24 sai ku ziyarcemu a babban shafinmu a yanar gizo a adireshinmu:-
Website:- www.fitila24.com
Ko ta waɗannan kafafan sadarwa:
YouTubeChannel:- Fitila24
Facebook Page:- Fitila24
Facebook Group:- Fitila24
WhatsApp:-07061639638
Twitter:- @Fitila24
Telegram Group:- Fitila24
Telegram channel:- Fitila24 Channel